Ad Code

Responsive Advertisement

CUTUTTUKAN DA 'YAN LUWADI SUKE YADAWA

 

CUTUTTUKAN DA 'YAN LUWADI SUKE YADAWA

Allah katsaremu.. 

Jama'a akwai wani littafi wanda wani Likita 'dan Kasar Algeria Dr Muhammad Al-jaza'iry ya rubuta SEXUAL AND GENITAL DISEASES akan cututtuka goda goma-shabiyar (15) da 'yan Luwadi ke haifarwa kuma su yada, kuma kowacce daga cikin cutar tana kisa har lahira


1. Syphllis

2. Gonorrhea

3. Trichomoniasis

4. Heart Deases

5. Hepatitis

6. HIV

7. HPV

8. Scabies

9. Crabs

10. Amebiasis

11. Chlamydia

12. Giardiasis

13. Herpes

14. Shigellosis

15. Eye Inflammation.


Cikin wadannan cututtuka akwai wanda ana iya daukarsu ta hanyar yin musabaha ko taba jiki ko amfani da kayan da ake tabawa, ashe kunga 'yan Luwadi a kyalesu cikin jama'a suna mu'amala masiface da bala'i ta fuskar kiwon lafiya


Musamman cutar hanta (Hepatitis) da wahala a rasa 'dan Luwadi da wannan cutar, kamar yadda Luwadi yake kara yawaita da kazanta a tsakanin al'umma, hakanan cutar hanta itace cuta mafi girman yaduwa yanzu a tsakanin al'ummah


A har kullun muna rokon Allah Ya shiryar da 'yan Luwadi su dena lalata yaran mutane, Sannan muna rokon Allah Ya saukar da wata cuta mai kisa wacce bata da magani ta dinga kama 'yan Luwadi kadai suna mut uwa Amin


Datti Assalafy

Post a Comment

0 Comments

Close Menu