AN GANO MAGANIN CUTAR KANJAMAU NA GARGAJIYA
Daga Jaridar Rariya.
A MUSULUNCE
An Gano Maganin Cutar Kanjamau (HIV), Inda Za A Sha A Warke Baki Daya
Daga Shafin Magani A Musulunci.
Alhamdulillah kamar yadda jiya nai rubutu cewa wallahi ana rabuwa da cutar HIV har abada, jama'a da dama sun kirawo ni game da wannan magana wasu suna tambayar cewa ta yaya, wasu kuma me da me ake hadawa domin rabuwa da cutar.
To Alhamdulillah bisa ga bincike da na yi ta bangaren mu da na baturi wato wanda aka yi bangarin liktanci na zamai na gano wani abu guda daya na farkon shine akwai wata fa'ida ta magani da aka gano cewa wani asibiti a kasar Qatar suna bawa masu fama da wannan cuta kuma suna rabuwa ta ita gaba daya cikin yardar Allah a cikin wasu yan watanni, kuma insha Allah zan kawo muku fa'idar domin ku ganta kuma ga masu bukatar jarrabawa za su iya insha Allah.
Sannan kuma akwai wani bincike shi ma da na yi wanda a bincin sun bayyana amfani da man Habbatussauda da zuma ya warkar da mutane bayan amfani da wannan na tsawon wata shida sun awo na tsawon shekaru 2 babu cutar babu alamunta.
Kuma shi wannan binciken da suka gudamar sunyi she don tabbatar da maganar na manzo yayi cewa habbatussauda babu cutar da bata magani in banda mutuwa, Alhamdulillah kuma dama mun sani cewa Annabi mai gaskiya ne abin gasgatawa kuma sun gwada kuma sun tabbatar, Alhamdulillah.
Don haka naga ya dace na kawo muku wannan fa'ida domin yan uwa masu fama da wannan cuta suyi amfani da ita kuma da yakini da yarda da Allah da Manzonsa kuma na tabbatar wallhi wallhi wallhi Allah zai raba shi da wannan cuta.
Game da fa'idar da na yi magana a baya wacce ake bayar da ita a Qatar gata kamar haka.
Za'a Nemi Garin Si'itir Cokali 20 Garin Habbatus sauda Cokali 25 Plasko Cokali 10 Garin Citta Cokali 10 Garin Zogale Cokali 10 Garin Ruman
Cokali 10 Garin Kurfat Cokali 5 a samu Zuma Mai Kyau Lita 3 a Hade su a chakuda a cikin Zumar sosai.
A Rika Shan Cokali 3 Sau 3 a Yini Tsawon Wata Biyu. Bayan watan Biyu a je a sake Auna Jinin Mutum.
Wanda suke bukatar hadadden ko karin bayani za su iya nema na ta lambata
Lambar waya 08162600700,
Na biyu kuma shine wanda na yi bincike kuma na tabbatar da cewa habbatussauda dana maganin kowacce cuta har da HIV kuma aka samu nasara shi ma gashi kamar haka.
Za'a nemi
Garin habbatussauda
Zuma
Da zumar da Habbatussauda dukkan su ka tabbatar basu da miss ko kada domin idan akwai zakayi a banza ne.
Yadda za a hada.
Za ka debi garin habbatussauda cokali 4 zuma cokali 3 ka hada ka cakuda kasa cokali 2 a rana tsawon wata.






0 Comments