Wata matashiya ta zama makauniyar lauya baƙar fata ta farko a Birtaniya
LabaraiWata matashiya ta zama makauniyar lauya baƙar fata ta farko a Birtaniya
Matashiya
Wata matashiya ta kafa tarihi, ta zama maƙauniyar lauya baƙar fata ta farko a Birtaniya
Sharif Lawal
By
Sharif Lawal
November 7, 2022
Abubuwan da ke ciki
Tayi amfani da wani abin koyon karatu na musamman
Ta sha matuƙar wahala sosai
Daga yin shiga irin ta musulmai kawai sai maza musulmai suke ta turo min sako wai zasu aureni – Inji wata matashiyar kirista
Wata matashiyar budurwa ta zama makauniyar lauya baƙar fata ta farko a ƙasar Birtaniya. A wata gagarumar nasara wacce ta zama abin kwatance.
Matashiyar mai suna Jessikah Inaba, mai shekara 23 a duniya ta cancanci zama lauya a satin da ya gabata bayan ta shafe shekara biyar tana karatu a wata jami’a a birnin Landan. Kamar yadda majiy armu ta rahoto.






0 Comments