Ad Code

Responsive Advertisement

Wasu amfanin lemon tsami a jikin dan adam

 





Wasu amfanin lemon tsami a jiki


🍋 Lemun tsami na kashe kwayoyin cuta a baki da magance warin baki

🍋 Lemun tsami yana maganin mura musamman a makoshi

🍋 Lemun tsami yana daidaitawa da sassauta ciki ga wasu, Yana rage ƙiba sosai

🍋 Lemun tsami na gyara jini musamman idan akwai guba a jinin

🍋 Lemun tsami na ƙara inganta gakuwar jiki

🍋 Lemun tsami yana tasiri akan cutar kansar mama ko ta maza ko kansar ciki

🍋Lemun tsami Yana maganin ciwon ƙashi da naman jiki da gaɓoɓi duk yana taimakawa

 🍋 Yana da amfani sosai ga lafiyar mata musamman gyara fatan jiki

🍋 Yana kara hasken jiki da fata

🍋 yana da ɗanɗanon da ake so a baki da ke da lafiya sosai ga jiki.

Sai dai idan ka san kana fama da ulcer to ka kiyaye shi!

* Yadda ake haɗawa ka samu ruwan ɗimi da safe kafin karyawa, sai ka matse aƙalla guda ɗaya a cikin ruwan ɗimin sai ka sha! Idan kana da zuma ka haɗa sai ya fi bada Ma'ana sosai

Post a Comment

0 Comments

Close Menu