Ad Code

Responsive Advertisement

MAGANIN KOWACCE IRIN ULCER SAI DAI IN TA AJALI CE WLH

 



MAGANIN KOWACCE IRIN ULCER SAI DAI IN TA AJALI CE WLH

Ƙaƙƙarfan maganin ulcer Wanda duk mai ita in ya zai warke da yardan Allah! sai dai in ciwon ajali ne, don ciwon ajali ba shi da magani.
To ga maganin:-

1- GARIN GANYEN ZOGALE
2- GARIN GANYEN BADO
3-  NONO KO MADARA
A hada garin zogale da na bado guri daya a juya shi ya juyu to kullum mai ulcers in zai kwanta barcin dare sai a samu nono ko madara sai a yi chokali biyu na garin maganin a sa nonon a juya a sha kwana bakwai an warke da yardar Allahu Sarkin da yayi umarni mu Baku mun kuma Baku 
Kuyi share don yan uwa su amfana! 


Post a Comment

0 Comments

Close Menu