8. Nuna kauna da soyayya ga matarka, tare da furta gwalagwalan kalmomin raya zuciyar masoya.
9. Sumbatar iyalinka akai akai na kara dankon kauna a junanku.
10. Duk abin da take so, kai ma kaso shi dai dai gwargwadon iyawarka.
11. Kiransu dadadadan sunaye masu dadin gaske.
12. Ka zama kana biyawa matarka bukatarta ta kwanciyar jima’i, hakan zai kara muku nutsuwa da soyayya a zamantakewarku.
13. Ka yawaita addu’a ga matarka da zaman takewarku.
14. Ga kasance mai tunatar da matarka Allah, da kokarin bin tsarin addini domin gobenku ta yi kyau.
A karshe ku taya ni da addu’a, Allah ya bawa matata lafiya, ya sauketa lafiya dama sauran matan musulmi baki daya.






0 Comments