Ad Code

Responsive Advertisement

Inalillahi wa'inna ilaihi raji'un yadda wani matashi yakamu da son matar bello turji...

 



Yadda Matashin Da yake Yakamu Da Kyaunar Matar Bello Turji ya Kara bayyana yadda Kyaunar Tata take Wahalar dashi


 


Wani matashi mai suna Nura Salis ya bayyana cewa ya kamu da son matar gawurtaccen ɗan bindigar da ya addabi jihohin da suka hada da Zamfara, Sokoto, Katsina, Bello Turji tun lokacin da ya ga hotunan ta na suan yawo a kafofin sada zumunta na facebook.


 


 


 


 


 


 


 


 


 


 


Matashin mai suna Nura ya ce ya kamu da matar dan tawaye Bello Turji tsananin kamuwa, domin tun lokacin da yaga hoton ta yaji cewar tabbas ya kamu da kaunar ta.


 


 


 


 


 


 


 


 


 


 


Saboda haka matashi Nura ya yi mata addu’a shiriya tare da fatan ganin ta dawo cikin gari don samun damar yin soyayya da irin su ba yan tawaye ba.


 


NASIHOHI GUDA HAMSIN (50)


 


1 ka kula da kanka


 


2 yazamana kana jin tsoron Allah


 


3 ka san cewa duk abinda ya sameka daga Allah ne


 


4 ka zamu mai cika alkawari


 


5 ka zauna da kowa lafiya


 


6 ka dinga tunawa da mutuwa


 


7 ka rage buri


 


8 ka cire kwadayi


 


9 banda yin hassada don kaga Allah ya daukaka wani


 


10 kasan cewa ita fa duniya ba matabbaciya bace


 


11 ka yawaita istigifari


 


12 ka yawaita salati ga manzon Rahama


 


13 banda yin gulma ko munafurci


 


14 banda cin amana


 


15 ka zauna da kowa lafiya


 


16 ka tsarkaka zuciyarka


 


17 banda nufar mutum da sharri


 


18 karkayi zalunci


 


19 karkayi girman kai


 


20 karkayi wulakanci


 


21 ka zama mai taimako


 


22 ka kula da addininka


 


23 ka zamu mutum mai Alkunya


 


24 ka zama mutum nagari mai kirki


 


25 kasan cewa komai mai wucewa ne


 


26 ka dinga hakuri kar ama shaidar cewa baka da hakuri


 


27 ka kuma yawaita addu’a


 


28 kayi biyyah ga iyayenka


 


29 ka zama mai tausayi


 


30 ka zama mai imani


 


31 kana aiki da hankalinka


 


32 ka guje wa sabon Allah


 


33 karka ci haram


 


34 karkayi shaye-shaye


 


35 ka nisanci zina


 


36 ka mai da hankalinka guri daya


 


37 ka ciyar da kanka halal


 


38 karka zama mutum mai yaudara


 


39 duk abinda zakayi kayi saboda Allah


 


40 banda aibatan mutum don kaga yana wani yanayi,yi mishi addu’a


 


41 ka zama mai taimako da tausayin iyayenka


 


42 ka yawaita yiwa wadanda suka rasu addu’a


 


43 kazama mutumin da kowa zai dinga maka kyakkyawar shaida


 


44 kabi duniya a hankali


 


45 karka dinga yin gaggawa


 


46 sannan ka rike gaskiya duk maganar dazaka fada kake yin gaskiya.


 


47 ka zamu mai adalci a duk  inda kake


 


48 kar abin duniya ya rudeka har kaje kana aikata sabo


 


49 ka kula da hakkin makwaftanka


 


50 kayi fatan gamawa da duniya lafiya…


 


Allaah Yasa mudace…


 


 


 


 


Katura Zuwa Group 3 Kachal Domin Al’umma Su Amfana ❤️

Post a Comment

0 Comments

Close Menu