Ambaliyar ruwa a yankin ƙaramar hukumar Ringim, jihar Jigawa ta raba mazauna ƙauyuka aƙalla 11 da gidajensu da duk abinda suka mallaka.
Wannan jarabawa da Allah ya yi wa mutanen na bukatar taimakon gwamnatin jiha, tarayya da masu hannu da shuni, inji shugaban Ringim LG, Shehu Sule.






0 Comments