Ad Code

Responsive Advertisement

Lilin baba ya kara tabbatar wa mutane akan juna biyu da matarshi tai..jimlaloaded


Na samu ciki, inji jaruma Ummi Rahab


MATAR mawaƙi, furodusa kuma jarumi Shu’aibu Ahmed Abbas (Lilin Baba) kuma tsohuwar jarumar Kannywood, Rahama Saleh Ahmed (Ummi Rahab), ta bayyana cewa ta samu ciki.


Ummi ta ba da wannan sanarwar ne a Instagram, inda ta wallafa hoton ta sanye da jar atamfa, ta na zaune a kan kujera ta na murmushi.


A saƙon, ta rubuta da Turanci da manyan baƙaƙe: “I’m pregnant”, wanda mujallar Fim ta fassara da, “Na samu ciki”.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu